Sevilla ta fitar da United daga gasar Turai

100405519_mouro.jpg


SevillaHakkin mallakar hoto
Getty Images

Image caption

Sevilla ta kai wasan daf da na kusa da na karshe

An yi waje da Manchester United daga Gasar Cin Kofin Zakarun Turai, bayan da Sevilla ta doke ta 2-1 a Old Trafford.

Sevilla ce ta fara cin kwallo biyu bayan da aka dawo daga hutu ta hannun Wissam Ben Yedder daga baya ne Romelu Lukaku ya farke kwallo daya.

A wasan farko da kungiyoyin biyu suka buga a Spaniya sun tashi karawar babu ci a ranar 21 ga watan Fabrairu.



Source link ]

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *